Tehran (IQNA) Hamɓarar da Shugaba Kaboré shi ne juyin mulki na huɗu a Afirka ta Yamma cikin watanni 17 da suka gabata.
Lambar Labari: 3486949 Ranar Watsawa : 2022/02/14
Tehran (IQNA) an fara gudanar da bincike kan wani hari a aka kai kan wani masallaci a birnin Wagadugu na kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3485350 Ranar Watsawa : 2020/11/09
Tehran - (IQNA) an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Burkina Faso da ke yammacin Afrika.
Lambar Labari: 3484535 Ranar Watsawa : 2020/02/18
Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres babban sakaraeen UN ya yi tir da harin da aka kai kan masallaci a Burkina Faso.
Lambar Labari: 3484150 Ranar Watsawa : 2019/10/13
Bangaren kasa da kasa, an kai harin ta'addanci a wata majami'a a Burkina Faso da ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 6..
Lambar Labari: 3483634 Ranar Watsawa : 2019/05/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karatun kur’ani mai tsarki a babban masallacin ‘yan darikar Tijjaniya a kasar Burkiya Faso.
Lambar Labari: 3483574 Ranar Watsawa : 2019/04/23
An gudanar da wani zaman taro mai taken matsayin mata a cikin adddinin musulunci a kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3483470 Ranar Watsawa : 2019/03/18
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da ke hubbaren Hussani na shirin gina wata cbiyar Darul Kur’a a yammacin Afrika.
Lambar Labari: 3483337 Ranar Watsawa : 2019/01/30
Banagren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.
Lambar Labari: 3481799 Ranar Watsawa : 2017/08/15